Trader moni Latest: Yadda zaku nemi rancen kudi na Trader Moni a saukake

Wai shin ko kun san cewa a yanzu haka zaku iya neman rancen kudi na trader money ta hayar sako ko yanar gizo?
Toh ku shirya domin ni Yakubu Abkr a shirye nake wajan daura ku akan hanya domin kuma kuci gajiyar wannan tsarin na gwamnatin tarayya.

Na farko dai:
Ka aika sako ta hanyar amfani da wayar ka kamar haka: "TRADERMONI APPLY" zuwa ga 09060006125.

Idan ka cancanci samun wannan kudin, gwamnati zata turo maka sako mai dauke da wasu lambobi, idan kayi kayi amfani da lambobin, za'a turo maka kudin.

Idan kuma ka aika sakon, amma basu lambobin ba.
Kayi amfani da wannan dabarar:

 "TRADERMONI BANK [ACCOUNT_NUMBER] [BANK_CODE]" zuwa ga 👉  09060006125.

Misali:
"TRADERMONI BANK 1234567890 11"

Wadannan sune lambobin bankin ku, wanda zakuyi amfani dasu:
Access Bank. 1.
Diamond Bank 2.
Ecobank 3.
First Bank 4.
FCMB 5.
Fidelity 6.
GTB 7.
Providus Bank 8.
Keystone Bank 9.
Skye Bank 10.
Stanbic IBTC 11.
Sterling Bank 12.
UBA 13.
Union Bank 14.
Unity Bank 15
Wema Bank 16.
Zenith Bank 17.

Na biyu kuma:
Idan kuma ta yanar gizo zaku nemi rancen, ku 👉Latsa nan👈

ALLAH ya Baku sa'a...
Amin

Domin samun labarai kai tsaye ta shafin facebook, zaku iya shiga facebook pages dina:
1. Yakubu Abkr
2. Npower
3. P-yes
4. P-yes 2
Trader moni Latest: Yadda zaku nemi rancen kudi na Trader Moni a saukake Trader moni Latest: Yadda zaku nemi rancen kudi na Trader Moni a saukake Reviewed by Yakubu Abkr on 2/18/2019 09:05:00 AM Rating: 5

No comments:

Hit Me

Powered by Blogger.