YADDA ZAKA SAMU 10G KYAUTA (FREE 10G ALL NETWORK)

YADDA ZAKA SAMU 10G KYAUTA (FREE 10G ALL NETWORK)

By Jibril Abdullahi Sifawa Kebbi
.
Jama'a barkanku da warahaka yaukuma wata  sabuwar hanyace na zakulo muku inda zakasamu FREE VPN

Dafarko katabbata wayarka akwai Gmail akan wayar dakuma play store shizaibaka damar shiga tsarin

Kamar yadda nayimuku alkwari insha allahu zan bayyana muku komai

Dafarko kaje play store karubuta wato search free VPN  zai kawo maka su saika dauki Wanda zakaga logo 2018
VPN unblock proxy ZPN

Sai kayi install dinshi

Daganan saikashiga kayi register zasu tambayeka wasu tambayoyi idan ka amsa zakaga

Kasa sunrubuta 10gb free VPN sai kayi selecting nashi

Zasu tambayeka location

Agurguje dai indan yabude zakaga 10gb dinka sai kashiga ciki kayi connecting zakaga key yahau sama

Domin Karin bayani

Call :08161573294
YADDA ZAKA SAMU 10G KYAUTA (FREE 10G ALL NETWORK) YADDA ZAKA SAMU 10G KYAUTA (FREE 10G ALL NETWORK) Reviewed by Yakubu Abkr on 12/18/2018 01:11:00 AM Rating: 5

No comments:

Hit Me

Powered by Blogger.