GWAMNATIN JIHAR KANO KARKASHIN JAGORANCIN DR. ABDULLAHI UMAR GANDUJE OFR ZATA BIYA DALIBAN JIHAR KANO SCHOLARSHIP NA SHEKARAR 2016-2017, BISA JAJIRCEWAR COMRADE ALIYU MAIKASUWA RANO GCOKSS
A kokarinsa na ganin an tallafawa daliban jihar Kano dake karatu a nan gida Nigeria, shugaban dalibai na kasa yan asalin jihar Kano (NAKSS National Body) *Comrade Aliyu Maikasuwa Rano* ya samu nasarar sahalewar mai girma gwamnan jihar Kano *Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR* domin bawa daliban jihar Kano tallafi wadanda suka cike form na neman tallafin karatun a shekarar 2016-2017. Ko a watannin baya jajircewar shugaban daliban ne yasa aka biya daliban da suka nemi tallafin a shekarar 2014-2015 da kuma 2015-2016 banda na waccan shekarar data wuce inda aka biya yan 2013-2014.
*A takaice dai da zabar Comrade Aliyu Maikasuwa Rano a matsayin shugaban daliban jihar Kano an biya scholarship sau uku (3) kenan idan aka hada da wanda za a kaddamar da Committee din sa yau laraba 6th March, 2019.* Babban nasarar da shugabancin kungiyar daliban ya samu shine, idan an gama biyan yan 2017-2018 za a dawo a biya wadanda basu samu ba a shekarar 2014,2015, da 2016.
A karshe Shugabancin kungiyar daliban jihar Kano yana godiya ga mai girma gwamnan jihar Kano bisa kulawar da yake nunawa daliban jihar Kano, *sannan kungiyar tana sanar da daliban jihar Kano cewa kada su dauki maganganun da wasu batagarin dalibai suke yi akan mai girma gwamna, tallar wani kasalallen dan takara suka dauko aka kuna basu kwangilar tinzira dalibai shiyasa suke ta kushe ayyukan alkhairin da mai girma gwamna yayi*.
✍🏽Comrade Abdullahi Umar Bichi (Abdoul-Totti)
National Social Director,
NAKSS National Body.

Gwamnatin jihar Kano zata biya (Scholarship) tallafin karatun na shekarar 2016-2017.
Reviewed by Yakubu Abkr
on
3/06/2019 04:36:00 AM
Rating:
No comments: